Wawayen Cikinmu Basa Farinciki Sai Sun Ji Labarin An Kashe Mutane Ko An Sace A Gwamnatin Muhammad Buhari Meyasa?

Wawayen Cikinmu Basa Farinciki Sai Sun Ji Labarin An Kashe Mutane Ko An Sace A Gwamnatin Muhammad Buhari Meyasa?

Daga Majidadin Datti Assalafiy.

Murmushi ado ga musulmin kirki jarabta wajibi ga Dan Adam cinye ta kuwa sai mai imani da hakuri baba kar ka damu Allah na tare da kai akan kudirinka na Alkhairi.

Akowani lokaci aikin ku shi ne zagin sa da yi masa mummunar fata tabbas wasu wawayen ba sa samun farin ciki da bakin magana sai an ce 'yan ta'adda sun kai hari sun kashe mutane a mulkin Buhari, ba sa iya tare ka ko da a hanya su yi maka magana sai wani mummunar al'amari ya faru to ku sani wanan shi ne jahilci karara kuna zagin sa.

Mu kama muna yi masa addu'a a kowane yanayi muna masu neman Allah ya saukaka mana yakawo karshen wanan fitinan da muke ciki waye zai yi nasara cikin mu tsakanin mu da ku masu masa mugun fata?

Allah kakare mana darajar shugaban kasar mu Baba Buhari <img height="16" width="16" alt="