VEGETABLE FRIED LIVER

VEGETABLE FRIED LIVER

BASAKKWACE'Z KITCHEN

VEGETABLE FRIED LIVER

       
INGREDIENTS
Hanta
Carrot
Green beans
Green pepper
Sweet pepper
Pineapple
Onion
Cameroon pepper
Rose mary leave
Black pepper
Oil
Seasoning
Curry
Parslay
Salt
 

  Da farko zaki yanka hanta a tsaitsaye, da all vegetables ɗin suma tsaitsaye,amma banda albarba ita ƙana ƙana zaki yanka, sai albasa round, sannan ki zuba mai a pan kaɗan sai ki zuba albasa, ta ɗanyi ƙamshi sai ki zuba hanta da cameroon pepper ki bata 2mins sannan ki zuba sauran su vegies ɗinan sannan ki zuba seasoning, curry da salt sai ki yita juyawa har na 3mins sannan ki saka abarba kici gaba da juyawa yayi 1min sannan ki sauke, sai ayi garnishing da parslay.


08167151176

MRSBASAKKWACE