Tsohon Gwamnan Yobe Ya Rasu

Tsohon Gwamnan Yobe Ya Rasu

Tsohon Gwamnan Yobe Sanata Bukar Abba Ibrahim Ya Rasu

An bayyana cewat tsohon Gwamnan Jihar Yobe Sanata Bukar Abba Ibrahim Allah ya masa cikawa sakamakon doguwar jinyar da ya Yi fama da ita.

An tabbatar da rayuwar margayin a yinin Lahadi.

Sauran bayani zai zo daga baya.