Home Uncategorized Tinubu ya naɗa sabbin shugabannin NIA da DSS

Tinubu ya naɗa sabbin shugabannin NIA da DSS

2
0

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, naɗa sabbin shugabannin Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Ƙasa (NIA) da Hukumar Tsaro ta DSS.

Mai magana da yawun shugaban ƙasa, Ajuri Ngelale je, ya bayyana haka a yammacin ranar Litinin.

Har wa yau, Tinubu ya naɗa Adeola Oluwatosin Ajayi a matsayin sabon Drakta-Janar hukumar tsaro ta DSS.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here