Tambuwal zai riƙa baiwa ‘yan banga alawus duk wata 

  Tambuwal zai riƙa baiwa ‘yan banga alawus duk wata  Gwamnan Sakkwato  Aminu Waziri Tambuwal ya ba da gudunumwar motocin sintiri guda 143 da baburan hawa guda  550 a cikin watanni 15 domin karfafa aikinsu. Motoci 10 kirar Hilux da babura 500 da ya bayar ga ‘yan sa kai a ranar Litinin data gabata suna … Continue reading Tambuwal zai riƙa baiwa ‘yan banga alawus duk wata