Tambuwal Ya Naɗa Manyan Sakatarori 4 Da Manyan Daraktoci 5

Gwamnan Aminu Waziri Tambuwal a ranar Laraba zai rantsar da Manyan Sakatarori 4 da Mayan daraktoci 5 a tsarin aikin gwamnatin jiha.

A bayanin da shugaban ma'aikata Malam Abubakar Muhammad ya sanar waɗanda gwamnan ya aminta da naɗawa manyan Sakatarori: Abubakar Haliru Dikko, Abubakar Usman Junaidu, Abdullahi Saidu Bafarawa and Abubakar Yusuf Sanyinna.
Darakta Janar kuwa su ne: Ibrahim Umar Gatawa,

Kulu Nuhu, Isma'ila Abubakar Ill, Malami Umar Tambuwal and Dr. Sa'adu Hassan Isma'ila.