Tambuwal ya bayyana a Gaban Kwamitin Bincikensa 

Tambuwal ya bayyana a Gaban Kwamitin Bincikensa 

Tsohon Gwamnan Sakkwato Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana a Gaban Kwamitin da gwamnatin jihar Sakkwato karkashin jagorancin Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ta kafa domin bincikar gwamnatinsa.
Sanata Tambuwal  ya bayyana gaban kwamitin dake zama a sakatariyar ma'aikatan gwamnatin jiha ta Usman Furuk a yau Assabar.
Bayan kammala zaman Tambuwal ya ki aminta ya yi magana da manema labarai in da ya fice wurin cikin raha.
Sauran bayani zai biyo......