BASAKKWACE’Z KITCHEN
SUYAN KAYAN CIKI
INGREDIENTS
Kayan cikin rago
Maggi seasoning,
Spices Yaji
Maggi
Albasa
METHOD
Da farko zaki wanke Naman ki ki ɗaura akan wuta ,ki yanka albasa ki zuba spices Maggie,sai ki rufe shi yayi ta dahuwa har ruwan jikin kayan cikin ya kone har man dake jikin kayan cikin ya tsatso ya fara soyashi ,bayan ya soyu Zaki ga yayi ja,
sai ki kwashe ki bade shi da dakken yajinki,ka kidin kina iya juyewa ki aje ko kuma kina iya soya naman ragonki da shi.
08167151176
MRS BASAKKWWCE.





