SUYAN KAYAN CIKI BA IRIN WANDA KIKA SABA YI BA

Wannan suyar ta musamman ce da za ki yi wa iyalanki domin gamsr da su a bangaren kayan cikin, don su ji dadi yanda nama yake da matukar dadin gaske.

  SUYAN KAYAN CIKI BA IRIN WANDA KIKA SABA YI BA
BASAKKWACE'Z KITCHEN 
 
 KAYAN CIKI 
 
INGREDIENTS
Kayan cikin rago
Maggi seasoning,
Spices
Yaji
Maggi
Albasa
 
METHOD
Da farko zaki wanke Naman ki ki ɗaura akan wuta, ki yanka albasa ki zuba spices Maggie,sai ki rufe shi yayi ta dahuwa har ruwan jikin kayan cikin ya kone har man dake jikin kayan cikin ya tsatso ya fara soyashi, bayan ya soyu Zaki ga yayi ja ,sai ki kwashe ki bade shi da dakken yajinki,ka kidin kina iya juyewa ki aje ko Kuma kina iya soya Naman ragonki da shi.
Wannan suyar ta musamman ce da za ki yi wa iyalanki domin gamsr da su a bangaren kayan cikin, don su ji dadi yanda nama yake da matukar dadin gaske.
Suyar kayan cikin, wannan ba duka mata ne suka iya hada wannan ba ya yi yanda ake so, amma duk wadda ta bi daidai yanda aka tsara za ta sha mamaki a wurin suyar kayan cikin don za ta ji su dadi sosai sabanin yanda take suya a baya.  
 
MRS BASAKKWWCE.