Sojoji A Jihar Zamfara Sun Addabi 'Yan Ta'adda, Sun Hanasu Cutawa Al'umma A Jihar
A bayanin da ke fitowa a Zamfara garkuwa da mutane ta ragu sosai tun bayan da aka ƙaddamar da hare-hare a yankin na Zamfara.
Sojoji A Jihar Zamfara Sun Addabi 'Yan Ta'adda, Sun Hanasu Cutawa Al'umma A Jihar
Hakika barayin daji masu cutar da talakawa a jihar Zamfara suna girban mummunan sakamako daga dakarun hadin gwiwa na Gwamnatin tarayya
Maigirma Gwamnan Zamara ya ziyarci sansanin sojoji da na 'yan sanda a wasu dazukan jihar Zamfara domin tabbatar da nasaran da ake samu
Komai lokaci ne, zalunci da mugunta da keta hakkin bil'adama ba zai taba dorewa ba a doron kasa
Gwamnan ya tafi wurin sojoji ne domin ya ƙara musu ƙwarin guiwa kan ƙoƙarin da suke yi na kawar da maharan a yankin Zamfara.
A bayanin da ke fitowa a Zamfara garkuwa da mutane ta ragu sosai tun bayan da aka ƙaddamar da hare-hare a yankin na Zamfara.
managarciya