Home Siyasa Shugaban matasan Zamfara ya fadi abin da yakamata matasa su yi a...

Shugaban matasan Zamfara ya fadi abin da yakamata matasa su yi a siyasar kasa

2
0

Anyi kira ga matasa dasu shiga siyasa adama dasu dumudumu domin kawo Canji a cikin Alumma.

Wani matashi kuma Shugaban kungiyar Cigaban matasa ta jihar Zamfara, Comred Abdulbasir Umar Kuncin Kalgo Garkuwan matasan jihar Zamfara,ne yayi wannan kiran lokacinda yake Zantawa da gidan television na ALK Hausa.

Comred Abdulbasir Umar Kuncin Kalgo yanuna Damuwarsa akan yanda yace wasu jamiyyun siyasa basaba matasa damar yin takarar a kujeru daban daban a kasarnan.

Garkuwan matasan, da hakan yace yanada kyau matasa suyima kansu karatun tanatsu,subar yarda ana amfani dasu wurin cimma wasu muradu,maimakon hakan yace sufito su nuna bukatar su.

Comred Abdulbasir Umar Kuncin Kalgo Garkuwan matasan jihar Zamfara, yace matasa kadaine zasu iya magance matsalolin Nige

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here