Home Labarai Shugaban karamar hukuma a Sakkwato ya rasu Labarai Shugaban karamar hukuma a Sakkwato ya rasu By admin - January 8, 2026 1 0 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Shugaban karamar hukumar Kebbe a jihar Sakkwato Alhaji Bello Yarima ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya. Wani makusancin iyalan shugaban karamar hukumar ne ya tabbatar da rasuwarsa a asibitin koyarwa ta Usman danfodiyo a Sakkwato.