Shaikh Giro Argungu Ya Rasu

Shaikh Giro Argungu Ya Rasu

Allah Ya Yiwa Fitaccen Malamin Sunnah Kuma Shugaban Kwamitin Ayukka Na Kungiyar Izalatu Bid'a Waikamatus Sunnah Na Kasa Sheikh Dakta Abubakar Giro Argungu Rasuwa 
Sheikh Abubakar Giro Argungu Ya Rasu A Asibitin Gwamnatin Tarayya FMC Dake Garin Birnin Kebbi Bayan Gajeruwar Rashin Lafiya Latabar nan
Shaikh Abubakar Ribah ya tabbatar da rasuwar Malamin ya ce kamar yadda kuke jin rasuwar Giro Argungu haka ne ya bar duniya.