SALLAH: HOW TO MAKE SPECIAL SPRING ROLL

SALLAH: HOW TO MAKE SPECIAL SPRING ROLL

MRS BASAKKWACE KITCHEN

SPRING ROLL

FOR SALLAH CELEBRATE

INGREDIENTS
Flour 
Egg
Oil
Meat
Onion 
Carrot 
curry
Maggi

  YANDA ZAKI HAƊA
Idan kika sami flour dinki seki kwaba ta kar tayi ruwa sann ki fasa kwai seki ta juyawa har kwan y saje da flour dinki sann seki dinga shafa ta a fry fan kina dago dashi idan yy idan kin gama seki aje ta a gefe har ki gama shafata.... 
               Abubuwan da ake sawa a ciki sune idan kika sami nikakken naman ki se ki sami fry fan dinki ki sa shi a wuta seki sa mai kadan y danyi zafi bayan nn seki xuba namanki a ciki kiyita juyawa idan y farayi seki xuba Su onion, corry,maggi,carrot d sauran abinda kike da bukata ki xuba a ciki kina juyawa har se sunyi yanda kk so ki gansu sann seki sauke ki dauko wnn shafaffiyar flour dinki seki dinga xubawa kina nannadewa bayan kingama seki soyashi a mai.

08167151176

MRS BASAKKWACE