Rundunar 'Yan Sanda Ta Kama Masu Yi Wa Kwamanda 'Yan Bindiga Alero Safara Makamai A Zamfara

Kwamishinan 'Yan sanda na Jihar Zamfara, CP Ayyuba Elkana ya bayyana haka ne aloakcin da yake gabatar da wadanda aka kama agaban manaima labarai  a Hedikwatar su da ke Gusau. CP Ayyuba Elkana ya bayyana cewa, Rundunar sa Karkashin jagorancin Hussaini Gimba,ta samu nasara kama  Fatima Lawal da take safarar Makamai da harrasai ga Kwamadan 'Yan Bindiga na Jihar Zamfara da Katsina Aleru .Kuma mun kamata da harsasai masu rai 993,zata kai ma Shugaban 'Yan Bindiga Aleru da yake

Rundunar 'Yan Sanda Ta Kama Masu Yi Wa Kwamanda 'Yan Bindiga Alero Safara Makamai A Zamfara

Daga Hussaini Ibrahim.

 Runundunar 'Yan Sandan Jihar Zamfara hadin gyuwa da Rundunar, Dakarun FIB da STS da Sufeto janar Alkali ya turo Karkashin jagorancin DSP , Hussaini Gimba,sun samu nasarar kama Fatima Lawai da ke  safarar harsasai daga Gada Jihar Sokoto zuwa Dan Jibga cikin Karamar Hukumar Tsafe a Zamfara.

Kwamishinan 'Yan sanda na Jihar Zamfara, CP Ayyuba Elkana ya bayyana haka ne aloakcin da yake gabatar da wadanda aka kama agaban manaima labarai  a Hedikwatar su da ke Gusau.

CP Ayyuba Elkana ya bayyana cewa, Rundunar sa Karkashin jagorancin Hussaini Gimba,ta samu nasara kama  Fatima Lawal da take safarar Makamai da harrasai ga Kwamadan 'Yan Bindiga na Jihar Zamfara da Katsina Aleru .Kuma mun kamata da harsasai masu rai 993,zata kai ma Shugaban 'Yan Bindiga Aleru da yake a yankin Dan Jibga.

Kwamishinan ya kuma tabbatar da cewa,Buba Abubakar Shima mun kamashi ya na yima masu Satar Shanu da masu garkuwa da mutane rahotan Siri a yankin magani cikin Karamar Hukumar Guaau.

Kuma da zarrar mun kammala binciken mu zamu turasu gaban Kotu dan yanke masu hukunci.inji Kwamishina Ayyuba Elkana.

 Fatima Lwali ta bayyana ma."Yan jaridu cewa,lallai an kamata da harsasai 993, kuma Samaila mijin kanwarta ne ya sanya cikin harkar, Kuma ya bani dubu hamsin ta farko kuma bayan takai masu makaman sun karanata dubu talatin.kuma kaddace ta sanya wannan aikin.ijita.

Shima Buba Mai bada rahotan Siri ya sheda ma "Yan jaridu cewa, Kaddarace ta sanya na kira masu satar shanu zuwa magami da wasu garuruwan Dan syi sata kuma sunyi Babu abinda suka bani.dan haka nake rokon hukuma da ta taimaka tayi mani afuwan.