PDP Ta Ayyana 18 Ga Oktoba Ne Ranar Kamfenta A Sakkwato
Dantakarar shugaban kasa a jam'iyar PDP Alhaji Atiku Abubakar tare da tawagar kamfensa sun fitar da jadawalin rangadin yekuwar zabensu a dukkan kasar Nijeriya.
Babban Daraktan Kamfe Aminu Waziri Tambuwal, ya ba da sanarwa soma kamfen a jihar Akwa Ibom a Litinin mai zuwa a kudancin Nijeriya.
Yekuwar za a soma daga watan Oktoban 2022, har zuwa Febarairu na 2023 a lokacin da za a soma zabe.
Ga Yadda tsarin jadawalin yekuwar zaben take gaba daya
North Central
Oct 19 – Niger
Nov 8 – Kogi
Nov 14 – Kwara
Dec 8 – Nasarawa
Dec 12 – Plateau
Dec 13 – Benue
ABUJA- Occasions
North-West PDP Presidential Campaign Timetable
Oct 12 – Kebbi
Oct 13 – Zamfara
Oct 17 – Kaduna
Oct 18 – Sokoto
Nov 5 – Katsina
Nov 19 – Jigawa
Nov 20 – Kano
North-East PDP Presidential Campaign Timetable
Nov 9 – Borno
Nov 10 – Gombe
Nov 29 – Yobe
Nov 30 – Bauchi
Feb 1- Taraba
Feb 2 – Adamawa.
South-West PDP Presidential Campaign Timetable
Nov 1 – Ekiti
Nov 2 – Ondo
Nov 15 – Lagos Business School Lecture
Nov 16 – Ogun
Nov 17 – Lagos
Nov 27- Osun Governorship Swearing-In
Dec 5 – Oyo
Dec 6 – Osun
South-South PDP Presidential Campaign Timetable
Oct 10 – Akwa Ibom
Nov 24 – Edo
Dec 3 – Bayelsa
Jan 16 – Rivers
Jan 17 – Cross River
Jan 25 – Delta
South-East PDP Presidential Campaign Timetable
Oct 21 – Ebonyi
Oct 22 – Enugu
Nov 23 – Imo
Dec 2 – Abia
Dec 15 – Anambra
managarciya