Obasanjo Ya Shawarci Matasa Da su Haɗa kansu Domin Ceto Nijeriya
Obasanjo Ya Shawarci Matasa Da su Haɗa kansu Domin Ceto Nijeriya
.......Matasa su ne ƙashin bayan cigaban kowace al'umma.
Tsohon shugaban tarayyar Najeriya Janar Olusegun Aremu Obasanjo ya ayyana dan takarar shugabancin kasar Nijeriya a jam'iyar PDP Dr. Ugo William a Matsayin Dan Takara nagartacce da ya shirya domin ceto kasar nan daga halinda take ciki.
Dr. Ugo William Matashi ne dayake neman jam'iyar PDP ta bashi tikitin takara a zabe mai zuwa na shekarar 2023.
Obasanjo ya ayyana hakan ne lokacin da Dr. Ugo Williams ya ziyarce shi domin tattaunawa akan batun takararshi.
Obasanjo Ya Shawarce matashin daya zagaya sauran yankuna na Ni

jeriya domin neman goyon bayan matasa yan uwansa.
managarciya