Home Siyasa Muƙaraban tsohon Gwamnan Neja sun koma ADC a shirinsu na kafa Gwamnati

Muƙaraban tsohon Gwamnan Neja sun koma ADC a shirinsu na kafa Gwamnati

25
0

Muƙaraban tsohon Gwamnan Neja sun koma ADC a shirinsu na kafa Gwamnati
Tsohon Shugaban Ma’aikatan fadar Gwamnatin Jihar Neja tare da Tsohon Komishinan Ayyuka dama wasu mukarraban Mulkin Lolo ciki har da Tsohon Daraktan Kamfen na za Abu Lolon duka  sun fice daga APC sun koma ADC.
Sun kuma ƙaddamar da wani tafiya inda suka yi alƙawarin ceto Neja a hannun Gwamnatin APC na Bago.
Sun nuna gwamnatin Neja a yanzu tana tafiya kakace ba wata alkibla ta a zo a gani a jihar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here