MEE'AD:Labarin Soyayya Mai Rikitarwa, Fita Ta Ashirin Da Uku
***CONTINUE***
*THE BOOK IS WRITTEN*
*BY*
*_HAUWA IBRAHIM MISAU_*
Follow me on wattpad
@hauwancyy44
Facebook page
Hauwa misau hausa novels.
JINJINA & SADAUKARWA
Na jinjina na kuma sadaukar da wannan littafin na gareki babbar aunty SAFNA ALIYU JAWABI Allah ya kara daukaka, basira da kuma fasaha ya kuma kareki da sharrin dukkan mai sharri. Ameeen .
√√√√√ MEE'AD fan's kuyi hakuri da rashin post akan time, sbd wasu dalilai. √√√√√√
**** Pls don't forget to vote, share & comments love u fan's 100%.
Ina kuke masu son DATA ? ku taho da hazanri ku saya dan kuma nazo muku da Data a sassaukan rahusa idan kuna bukata
*MTN*
*500MB* *#150*
*1GB* *#300*
*2GB* *#600*
*3GB* *#900*
*4GB* *#1200*
Mai bukata ya tura ta wannan account number
3142669195 Hauwa Ibrahim First Bank .
Idan ka tura saika tuntubeni ta wannan number
09039285813.
Ga masu buƙata akwai Glo da Airtel da kuma 9mobile.
Thank you for contacting Hauwa Misau! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE.
I am selling MTN data with cheap price.
MTN DATA PACKAGE
500mb ~ *#150*
1GB ~ *#300*
2GB ~ *#600*
3GB ~ *#900*
4GB ~ *#1200*
Dial *146*4# Check data balance VALIDITY 1 MONTH.
Airtel, 9mobile, Glo also available.
You Can Pay Through Bank Transfer Or Cash
3142669195
Hauwa Ibrahim First Bank.
Call or chat for more information ; 09039285813.
49 ~ 50
Baba! Baba!! Baba!!! ina driver ne ya fito ya kaini school baniso na makara.
Kiyi hakuri y'ata ya zagaya ne, kinga yanzu kuwa ya gama goge motar jiran fitowarki kawai yakeyi.
Wannan kuma damuwar sane kwafa tayi tana duba agogon dake daure a hannunta.
Baifi mintuna biyar ba ya fito, Hangota yayi tsaye fuskarta 'bace sai huci take,"
Dai ~ daita kansa yayi ya fara mata kirari a'ah kaga Hajiya magajiyar Hajiya da Alhaji jika d'aya tilo ga Alhajin Hajiya suwaiba fucewarki lafiya d'iyar Alhaji Usman!.
Murmushi Amal tayi kaga Malam tashi mota mu tafi kawai dan yauna tashi raina a dagule,"
"Daria driver yayi to hajiya yau baki bani na sayan biredi ba"
Kudi ta dauko mai yawa ta mi'ka masa kaga muje kawai dan baniso na makara,"
An gama muje ya bud'e mata murfin mota ta shiga yana mata fadanci sai murmushi take yayinda kanta ya 'kara kumbura.
Majeed yana shiga cikin gida kai tsaye kitchen ya nufa bayan sun gaisa da Inna yake shaida mata ta rin'ka kai masa abinci part dinsa koda bayanan zai bama Baba mai gadi key ta bud'e ta 'ajiye masa, Inna ta 'amsa da insha Allahu zata ri'kayin hakan.
Murmushi Majeed yayi yasa hannu cikin aljihun rigarsa ya dauko kudi mai yawa ya mi'ka mata.
Godiya Inna tayi kafin taci gaba da aikinta.
Shi kuma juyawa yayi ya nufi part dinsa sbd yasan Mommy da Umma basu fito break ba.
Bayan fitowan Amal daga text kai tsaye gidansu laila ta nufa domin ganin kayan lefen ta da kuma tattaunawa kan abin da Amrah ta dorata akai.
Mee'ad bata tashi da wuri ba sai kusan 11am mi'kewa tayi bakinta dauke da salati kai tsaye toilet ta nufa domin yin wanka.
Mintuna 15 ne sukakai Amal gidansu Laila da sallama ta shiga falon gidan hannunta rike da jaka da kuma hand set d'inta, Ummin Laila ta tarar zaune bisa falo, cike da nutsuwa ta gaisheta,"
"Ummi barka da rana "
"Barka dai y'ar gidan Ummi, Ya school anatayi ko ?
" Eh wllh Ummi! Laila tana cikine ? Eh ki isa.
Cikin hanzari ta shiga bedroom din Laila tana fad'in ina Amaryan takene ?
Shegiyar kaba! Kice harkin samu daman isowa ko ? Gyad'a kai Amal tayi kafin ta zauna.
"Ohh su Laila Amare!
"Ta gyara zama fad'i ki ƙara fad'a sbd yau saura 2weeks kawai.
Ihuta saka cike da zumuɗi yanzu Laila bikinki saura 2weeks kawai amma naji dad'in wannan labarin.
Aima bazaki kara tsinkewa da 'al'amarin ba sai anjima kad'an idan kikaga idon Farouq da Abokinsa Areef.
Kai 'Kawata waye kuma Areef dama Farouq yana da abokin daya wuce Mujaheed ne ?"
Murmushi Laila tayi ai Areef dan manyan mutanene a Abuja yake da zama kuma bai fiye zama a Nigeria ba shine babban Abokin Farouq.
Wow! 'Kawata shine baki ta'ba bani labarin saba ?
Ohh sorry! Kinsan kwana 2 bamu haduwane.
Murmushi Amal tayi yanzu dai ba wannan zancen ba mi kika shirya mana 'a bikin nanne ?
'Kawata ai kece best friend dan haka ke zaki shirya komai! Idan su Farouq sun iso anjima ma dake zasuyi magana, sbd nasan da zuwankine shiyasa nace suzo.
Murmushi Amal tayi Allah Ya kaimu anjima d'in. Yauwa kinsan abinda Amrah ta shirya mini kuwa ?..... Nan ta kwashe mata duk abinda ya faru ta sanar da it a.
Daria sosai lailan tayi kafin tace ki kwantar da hankalinki, kuma ki fita harkanta karki kara neman shawararta zan fad'a miki abinda zamuyi mu shawo kansa.
Allah yayi miki albarka ƙawata naji daɗin wannan shawarar da kika bani kuma zanyi iya bakin ƙoƙarina na shawo kan Majeed cike da ƙauna.
"Hira mai cike da raha sukaci gaba dayi har wani lokaci.
Wayar Laila ce tayi ring lallausan murmushi tayi kafin ta ɗaga cike da jin daɗi,
" Tace hi Mijin ".
" Ya amsa da hy Matar, munyi kusan ƙarasowa.
"Tayi murmushi Allah ya kawoku lafiya, i hope tare ka taho da Areef ?
Gashinan sai mita yake wai an tasoshi bai gama bacci ba sannan wai a gajiye yake. Dariya tayi Hmm! har yanzu Areef bai daina shagwaba ba kamar wani yaro, Allah ya kawoku lafiya.
Bayan sunyi sallama ajiye wayar tayi ta ƙurama Amal ido fuskarta ɗauke da lallausan murmushi irin na Amaren nan, Ke lafiya kike wani kallon mutane kamar wacce iskokai suka kama ? Daria tayi da Farouq mukai waya yanzu, Au dan kinyi waya da Farouq ɗinne kike shirin zaucewa! Lallai soyayya ruwan wahala ne, to mi yace miki ? Ta ƙara murmusawa yace sunyi kisa ƙarasowa, harara ta galla mata kinga tashi ki shirya kafin su iso, kinsan halina na tsani harkar ƙaranci da rainin hankali.
Dariya Laila tayi sosai harda kama ciki, Kewai yaushe zaki daina shiriritan nan naki ne ? To ki tsaya dariya nikam kinga tafiya ta domin gyara jikina.
Nitsuwa tayi kinga jirani nima wanka zan shiga yanzu, cike da zumuɗi ta nufi bathroom. Kallo tabita dashi tana mamakin yaushe ƙawartata ta zama haka.
Bata daɗe da shiga ba tafito arba tayi da Amal zaune ta gama shiryawa tace wow ƙawata kinga yadda kikayi kyau kuwa kamar kece Amaryan, murmushi tayi kina tsokanata ko ? Kinga tin dazu wayarki sai ruri takeyi.
Wash Allah shine miyasa baki ɗaga ba maybe Angone yake kira, ai kuma shine barina kirashi, ring ɗaya ya ɗauka,
" Tace hy husbee "
" Murmushi yayi kafin yace mun iso "
" Ur wlcm husbee ku isa ciki gamunan zuwa, sallama sukayi kafin ta kashe wayar.
Kai tsaye waldrope ta nufa tafito da doguwar riga da hijab mai hannu, kallon mamaki Amal tayi mata kafin tace ke ina zaki da wannan jalbab ɗin kuma ? Dariya Laila tayi sai da tayi mai isarta kinga tinda watan bikina ya kama na daina make up saboda wani dalilina na daban barina sanya kayan mu isa sbd sun daɗe da isowa.
Tana gama saka kayan ta dubi ƙawartata yaa nayi kyau kuma ? Kinyi kyau sosai sai dai kin manta perfume da humra, wash mantawa nayi ta ɗauko ta feshe jikinta dasu sannan ta dubi Amal muje ko.
Kai tsaye falo suka nufa yayinda yar aiki ta mara musu baya hannunta ɗauke da ƙaton faranti cike da kayan maƙulashe, ajiye farantin tayi ta kuma gaishesu tayi ficewarta.
Zama Laila tayi kusa da Farouq yayinda Amal ta zauna can gefe sai shan ƙamshi take.
Sun ɗauki yan minute da zama kafin Amal gaishe da Farouq tana tsokanarsa da suna Ango, juyowa tayi ta dubi Areef dake zaune bisa kan one seater sai latsa waya yake ko kallon wajenda take baiyi ba taja ɗan ƙaramin tsaki kafin ta gaisheshi a daƙile.
Farouq ya dubi Areef yauwa abokina ga best fried ɗin Amarya da ita zaku tattauna, miƙewa yayi tare da faɗin ok idan ta shirya ta sameni a moto yana gama faɗin haka yayi waje.
Murmushi yayi ya dubi Amal kinga abokin namu halinsa sai a silo, but dashi za kiyi discussion akan hidiman saboda shine babban boss ɗin, amma munyi magana akan...... Nan ya lissafa mata plan ɗinsu. Murmushi tayi ok kakka damu bari naje na sameshi.
Fitan Amal keda wuya Farouq ya dubi Laila ya ce halinsu ɗaya zanga ta yadda zasu tattauna ɗin, Ƙaramin murmushi Laila tayi sannan ta ɗauko masa wata maganar nan sukaci gaba da firarsu.
Tafiya take kamar bazata taka ƙasa ba har takai bakin moton wanda tana isa taja ta tsaya".
Areef dake zaune a cikin moton ido ya ƙura mata yana mamakin hali da jinkai ɗin da yariyar take da,"Amal batasan yana kallonta ba kasancewar glass ɗin moton baƙine sosai.
Bayan ya ƙare mata kallo ya kwantar da kujerar moton yaci gaba da latsa wayarsa ko wajenda take bai ƙara kallo ba.
Ku biyoni domin jin yadda zasu kaya.
pls
Follow
Share
Vote
Comment