MEE'AD LABARIN SOYAYYA MAI RIKITARWA:FITA TA ASHIRIN

 MEE'AD LABARIN SOYAYYA MAI RIKITARWA:FITA TA ASHIRIN
          _*MEE'AD*_
                 
             
                
 
     
 
           CONTINUE
 
Ina kuke masu son DATA ? ku taho da hazanri ku saya dan kuma nazo muku da Data a sassaukan rahusa idan kuna bukata
 
    *MTN
 
*50MB*   *#50*
*150MB*  *#100*
*250MB *  *#110*
*500MB* *#150* 
*1GB*      *#250* 
*1.5GB*    *#400* 
*2GB*        *#500* 
*2.5GB*     *#650* 
*3GB*         *#750* 
*3.5GB*      *#900* 
*4GB*       *#1000* 
*5GB*         #1250* 
*6GB*         #1500* 
*10GB.*     #2500*
*15GB.*     #3800* 
*20GB.*     #5000*
 
Mai bukata ya tura ta wannan account number
 
3142669195 Hauwa Ibrahim First Bank .
 
Idan ka tura saika tuntubeni ta wannan number
09039285813.
 
Ga masu bukata akwai Glo da Airtel da kuma 9mobile.
 
Masu bukata suyimin magana.
 
43 ~ 44
 
Tafiya suke Amrah na driving yayinda Amal ke gefenta cewa take wai ni Mee'ad zata ci amana ko" daria Amrah tayi dama tin wancan lokacin na fada miki ki kula da dukkan motsinta 'amma kika 'ki bin shawarata toga 'abinda nake guje miki, kuma zan kalli wani irin mataki zaki dauka.
 
Had'e fuska tayi hmm Amrah kenan ki jira kiga wani mataki zan dauka kafin ki fara yimin 'korafi.
 
"Shewa! Amrah tayi haka nake sonki dashi 'kawata, kice yauzan washe idona kenan ? 
 
"Murmushi tayi tana cewa Amrah kenan kidai zuba ido kawai.
 
Umma ce zaune a falon part dinta kallo take tana murmushi Allah na gode maka daka bani ikon had'a hargitsi tsakanin Amal da Mee'ad. Bisa ga dukkan alama ran Amal ya 'baci sosai kuma zata iya daukan ko wani irin mataki akan abinda nace Mee'ad din tayi mata. Daria take sosai tana kuma jin dadi.
 
Basu wani dauki lokaci mai tsahoba suka isa gidan Hajiya parking Amrah tayi. fita Amal tayi da sauri tana cewa kinga yi sauri mu shiga ciki. 
 
Itama Amrah fita tayi suka nufi cikin gidan hankalinsu 'a tashe.
 
%%%%%
 
Zaune suka tarar da Majeed da Hajiya a falo. Hira suke suna daria" da sallama suka shigo cikin falon kai tsaye gefen Majeed Amal ta zauna sai yatsine fuska take, Amrah ta ce ina yini Hajiya ya gida kuma ? Alhmdlh Hajiya tace kafin ta dawo da kallonta ga Amal.
 
Ke wai yaushe zakiyi hankaline ? ki shigo gidan mutane ko gaisuwa babu kin wani samu waje ki zauna sbd iskanci," ya tsine fuska Amal tayi too mi kuma kikaga nayi da zaki wani fad'amin haka ?"
 
Gyara zama Hajiya tayi kinci gidanku kekam, dama haka kika zama yanzu ? to bari kiji zansa ayimin kiran ubanki sai naji koshine ya daure miki gindi yima mutane rashin kunya.
 
Ta'be mouth Amal tayi ta kauda kai gefe tana murmushi ta dubi Majeed dake zaune a gefenta hmmm Yaya ina waccar kod'ad'd'iyar take ? "
 
Zare ido yayi ke wai wacece kod'ad'd'iyar da kike magana 'akanta ? A iya tinanina babu wata y'a kod'ad'd'iya a baki dayan family mu.
 
Gyara zama Amal tayi hmm Yaya kenan a tinaninka bamuda jinin buzaye sadaka yallah a cikin wannan fam..."
 
Kafinta karasa fadin maganar a fusace Hajiya ta dauke ta da mari ji kake faaal! faaal!! faaal!!!.
 
Ri'ke kunci tayi gamida dago kai ta dubi Hajiyar idanu cike da kwalla.
 
Hajiya ta nunata da yatsa kinga banason cin mutunci da son raba  zumuncin da tin kafin a 'auri iyayenku yake 'kulle na gargad'eki da wannan banzan halayyar da kika dauko wacce bazata ta'ba 'bulle miki ba.
  
Amrah dake gefe sai a lokacin ta ce haba Hajiya mi yayi zafi haka ?
 
Harara Hajiya ta galla mata ke dakata! banason tsohon kinibibi, ai duk a wajenku ta samo wad'an nan halayyen banzan, kinga tashi ki 'bace min da gani tin kafin ranki ya 'baci.
 
Ta'be baki Amrah tayi kafun ta mi'ke ta nufi kofar fita.
 
Amal ta ce kinga tsaya mu tafi tare. Tabi bayan Amrah sai da tazo bakin kofa sannan ta juyo Hajiya kinci mutuncina kuma bazan ta'ba mantawa da ' abinda kikayi min ba, ina kara shaida miki daga yau bazaki sake ganina ' cikin wannan gidan  naki ba. Tana gama fad'in haka tayi ficewarta.
 
Girgiza kai Majeed yayi Hajiya kiyi hakuri da 'abinda Amal tayi, tabbas nasan tayi matu'kar canja hallarta 'amma inaji a jikina insha Allahu zata daina.
 
Ajiyan zuciya Hajiyan tayi amma abin daban mamaki yake ka duba kaga yadda Amal ta zama hmm ba laifinta bane laifin Suwaiba da Usman ne" kuma zanje har gida na samesu.
 
Shirune ya biyo bayan maganar da Hajiyar tayi.
 
"Mee'ad ce ta fito daga bedroom din data sauka tana cewa sorry Yaya nayi wanka ne, ta karasa maganar tana zama 'a kujerar da Hajiya Hindu ke zaune.
 
Shiru Majeed yayi baice komai ba. Jikinta ' a sanyaye ta dubi Hajiya ta ce lafiya mi ya faru na ganku shiru haka ?"
 
Murmushin 'boye damuwa Majeed yayi ke miye abin tambaya ko damuwa 'anan wajen kinga kwantar da hankalinki babu komai, kawai na gajine yanzu hakama gida zan tafi sai gobe kuma.
 
Murmushi tayi haba Yaya tafiya kuma daga yanzu ka bari sai dare ka tafi mana.
 
Shiru yayi ba tare da ya ce komai ba. 
 
Hajiya Hindu ta dubi Mee'ad fuskarta dauke da murmushi ta ce kinga kwantar da hankalinki bazai tafi yanzu ba sai anjima ya tafi.
 
"A'ah Hajiya yanzu zan tafi sbd akwai abinda zanje nayi a gida. mi'kewa yayi ya dubi Mee'ad kinga tashi ki rakani mota.
 
Mi'kewa tayi ta bi bayansa tana tinanin abinda ya faru, domin taji dukkan abinda ya faru tsakanin su da Amal. Jijiga kai tayi tana mai ba'kin cikin canja halayyar da y'ar uwantata tayi.
 
Bud'e motar yayi ya zauna fuskarsa cike da damuwa kallon Mee'ad yayi cikin ido yana cewa wai miya canza y'ar uwankine da take iya rufe ido ta yima kowa rashin kunya ? baki daya 'abin yana damuna harna rasa wani irin hukunci zan yanke akanta.
 
Gyara tsayuwa Mee'ad tayi hmm Yaya kayi hakuri da canzuwan halin Amal kawai! kuma 'a  shawarce zanso ka nemeta kayi mata fad'a 'akan abinda takeyi sbd yin hakan ba abu mai kyau bane.
 
Murmushi yayi na gode sosai kuma zanyi iya bakin kokarina domin naga na fahintar da ita, sbd abin yayi yawa. kinga shiga gida kawai sai gobe zan dawo.
 
"Sallama sukayi kafin ta nufi cikin gida.
 
"Bai wani dau lokaci ba ya isa gida. Bayan yayi parking kai tsaye part dinsa ya nufa zuciyarsa cike da 'kunci.
 
Tin a mota Amrah take ziga Amal har suka isa gida, Kai tsaye part din Umma suka nufa, zaune suka tarar da ita tana sake ~ sake. Da kuka Amal ta shiga falon Umma. fad'awa kan cinyarta tayi tana tana sheshshe'kan kuka," Umma a firgice take tambayar Amrah lafiya miya faru waya ta'bamin ita ? Amrah ki bani amsa mana.
 
Gyara tsayuwa Amrah tayi sannan ta fara lissafo ma Umma dukkan abinda ya faru harda kari 'karerayi akai.
 
Dago kai Umma tayi zuciyarta cike da bakin ciki take fad'in kinga dagani naje na sami waccar mara mutuncin sbd dukkan abinda ke faruwa 'a cikin gidannan itace sila da kuma hannunta ake komai.
 
Tashi tayi ta nufi part din Hajiya Fatima Mommyn Mee'ad....
 
 
pls 
 
Follow 
 
Share
 
Vote
 
Comment
 
Fisabilillah.