Mataimakin Gwamnan Sokoto Ya Bayyana Wanda Zai Gaji Tambuwal

Mataimakin Gwamnan Sokoto Ya Bayyana Wanda Zai Gaji Tambuwal

Malam Ubandoma Ne Zai gaji Tambuwal---Manir Ɗan'iya

Mataimakin Gwamnan Sakkwato Honarabul Manir Muhammad Dan'iya ya bayyana wanda yake son ya  gaji Tambuwal waton Alhaji Sa'idu Umar Malam Ubandoma domin samar da cigaba.
Honarabul Manir Walin Sokoto a wurin yekuwar zaɓe a garin Kware ya ce bayan Tambuwal Malam Ubandoma ne zai cigaba da aiyukkan alherin cigaban jiha.
Ya ce za su cigaba da goyon bayan gwamnatin Tambuwal don ya samar da cigaba a garin 
Aikin noman rani da aka fara zamu kammala shi