Mata masu juna biyu 9,999 suka kamu da cutar HIV a shekarar 2020

Mata masu juna biyu 9,999 suka kamu da cutar HIV a shekarar 2020

Mata masu juna biyu 9,999 suka kamu da cutar HIV a shekarar 2020

A cewar babban daraktan hukumar kula da cutar ƙanjamau ta ƙasa(NACA) Dakta Gambo Aliyu a bayanan da ya fitar domin ranar yara ta duniya.

Ya ce  Nijeriya na cikin ƙasashen  da ke ƙoƙarin kare ƙananan yara wurin kamuwa da cutar HIV  a duniya,  saboda uwaye na da wannan damar ta kare yaransu da kamuwa da cutar.

Ya ce duk da akwai wahala amma ana samun cigaba mace mai juna biyu da ke da cutar sida ya kasance  ɗanta bai kamu da cutar ba,  a ƙalla mata 9,999  suka kamu da cutar a cikin 2020, a cikin mata masu juna biyu miƙiyan 2,504,678.

Aliyu ya ce hukumarsa na aiki da masu ruwa da tsaki don ƙara samar da kariya da kulawa da ba da gudunmuwa ga cutar.

Aliyu said the agency has been working with partners to scale-up services for HIV prevention, care and support.

He said in 2020, Nigeria successfully increased Prevention of Mother-To-Child Transmission (PMTCT) services sites to over 6,000 sites with 37,111 pregnant women receiving antiretroviral treatment.

He said despite this progress, a lot more needs to be done to stop children from getting infected with HIV.

He called on stakeholders to join the agency in the fight against HIV by encouraging pregnant mothers to get tested for HIV to protect their unborn children.

“No child should be born with HIV in Nigeria,” he said.

Aliyu urged Nigerians to take a moment to think about children living with HIV and their families
as the country marks this year’s Children’s Day.