Masu Umrah miliyan 5.7 ne su ka ziyarci masallacin Ma'aiki a sati daya
Masu Umrah miliyan 5.7 ne su ka ziyarci masallacin Ma'aiki a sati daya
Masu gudanar da ibadar Umrah har mutum miliyan 5.7 ne su ka yi sallah a masallacin Harami na Madina a cikin mako ɗaya.
Babban Ofishin Kula da Masallacin Ma'aiki ya ce daga cikin masallata har da mutane miliyan 2.5 da su ka ziyarci Rauda, inda kabarin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama.
managarciya