Masari Ya Yi Zama Da 'Yan Takarar Gwamna A Katsina

Masari Ya Yi Zama Da 'Yan Takarar Gwamna A Katsina

Masari Ya Yi Zama Da 'Yan Takarar Gwamna A Katsina

Gwamnan jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya yi zama na sirri da 'yan takarar Gwamna 7 daga cikin 9 domin samar da silhu da tafiya tare a lokacin zaɓen fitar da gwani.
Alhaji Faruk Jobe da Alhaji Sadik 'Yar aduwa ne suka ƙi halarta ba tare da wani uzuri ba.
Gwamnan ya samu nasarar haɗa 'yan takarar sun aminta za su yi aiki tare don samar da maslaha a cikin jam'iyarsu.