Majalisar Kano Ta Amince Da Dokar Kafa Masarautu Masu Daraja Ta Biyu
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da dokar kafa masarautu masu daraja ta biyu.
Sabbin masarautun masu daraja ta biyu da za su yi aiki a karkashin masarautar Kano mai daraja ta daya sun hada da:
1. Rano Emirate: Rano- Bunkure, Kibiya
2. Karaye Emirate: Karaye- Rogo
3. Gaya Emirate: Gaya- Ajingi, Albasu
Sauran bayani zai zo daga baya......
managarciya