Mahaifiyar Ronaldo ta fashe da kuka bayan da zura ƙwallo a Manchester

Ronaldo ya yi zama kulob din a farko kafin ya barta  zuwa Real Madrid da Jubentus.

Mahaifiyar Cristiano Ronaldo Ta Fashe da Kuka Yayin Da ɗanta Ya ci ƙwallon Farko a  Manchester

Ronaldo ya yi zama kulob din a farko kafin ya barta  zuwa Real Madrid da Jubentus.

Dawowar ta ɗan wasan ya zo da ba zata ganin yanda aka ɓoye maganar yarjejeniyar har sai da aka kammala kwantaragin.

Ɗan wasan ya zura ƙwallo biyu a raga abin da ya baiwa kulob ɗin nasara da zura ƙwallo 4 a raga yayin da aka zura mata ɗaya.

Magoya bayan ƙungiyar sun yi farinciki da dawowarsa ganin zai dawo da martabar ƙungiyar ga shi kuma ya fara da ƙafar dama.