Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Gwamnan Kebbi
Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar gwamna Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu a matsayin zababben gwamnan jihar kebbi.
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja ta tabbatar da Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Kebbi.
Daga Abbakar Aleeyu Anache
managarciya