Home Siyasa INEC: Manyan jam’iyyun adawa 3 ba su tsayar da ɗan takarar shugaban...

INEC: Manyan jam’iyyun adawa 3 ba su tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa ba

21
0

APGA da PDP da LP Sun Gaza Gabatar da Sunayen Ƴan Takarar Shugaban Ƙasa Har Wa’adin Da INEC Ta Bayar Ya Ƙare

Jam’iyyun APGA, da ɓangaren PDP tsagim da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike ke jagoranta, da kuma ɓangaren Labour Party ƙarƙashin jagorancin Nenadi Usman, sun gaza loda sunayen ƴan takararsu na shugaban ƙasa kafin rufe shafin karɓar sunayen ƴan takara na Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC.

Sai dai jam’iyyun APC, ADC, NDC da mafi yawan sauran jam’iyyun siyasa sun cika wa’adin da INEC ta gindaya, yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here