In Ba Buhari a 2023 ‘Yan Nijeriya na daukar Jega
A kallon siyasar Nijeriya yanda tsohon shugaban hukumar zabe Farfesa Attahiru Jega ya tuma ya shiga siyasa gadan gadan cikin jam’iyar PRP ba kawai labaru ne suka samu ba a jarida akwai magana a boye zai yi takarar shugaban kasa a 2023. Shigar Jega PRP ba kaddara ce ba a tsare abin yake shiri ne na’yan siyasar kowane bangare na a fito da mutum mai nagarta da karbuwa wanda zai iya in lokaci ya zo. Lissafin a 2023 APC da PDP duk wanda za su tsayar magana ce wanda talakawa ke son ya jagorance su.
In Ba Buhari a 2023 ‘Yan Nijeriya na daukar Jega
Tunanin mutanen kasa a 2023 yana da tsawo da wuyar ganewa, kan haka ma za a iya cewa duk wanda ya ce ya fara maganar zaben 2023 a ce ya yi sauri sosai, amma su ‘yan siyasa suna kallonsa ta wata mahanga ta daban don haka suka fara Samar su da wuri.
A kallon siyasar Nijeriya yanda tsohon shugaban hukumar zabe Farfesa Attahiru Jega ya tuma ya shiga siyasa gadan gadan cikin jam’iyar PRP ba kawai labaru ne suka samu ba a jarida akwai magana a boye zai yi takarar shugaban kasa a 2023.
Shigar Jega PRP ba kaddara ce ba a tsare abin yake shiri ne na’yan siyasar kowane bangare na a fito da mutum mai nagarta da karbuwa wanda zai iya in lokaci ya zo.
Lissafin a 2023 APC da PDP duk wanda za su tsayar magana ce wanda talakawa ke son ya jagorance su.
An zabo sanannun mutane da ake son su taimaki Jega a farfado da jam’iyar PRP a kowane bangare na mutanen Nijeriya irinsu ciyaman na kamfanin daily trust Kabiru Yusuf da Malam Falalu Bello da Farfesa Kasim Momodu da sauransu.