HUSBAND GIFT:Haɗi Na Musamman Da Yakamata Uwar Gida Ta Baiwa Mijinta
BASAKKWACE'Z KITCHEN
INGREDIENTS
Fulawa
Albasa
Niƙaƙƙen Nama
Butter
Maggi & gishiri
Mai & Baking powder
Zare sabo mai kyau
METHOD
Uwar gida idan kika kwaɓa fulawarki da baking powder da butter, sai kiyi kwaɓin kamar na meat pie daganan saiki ɗora niƙaƙƙen naman ki da albasa ki soyashi sama-sama sanna saiki murza fulawa ki yankata a square for angle size,saiki ɗauko wan an naman kisaka a tsakiya kikamo gefe da gefe duka guri huɗun sai ki sa zare ki ɗaure kisan acikin oven ki gasa zaki ga yayi kyau saman ƙullin zai buɗe
BASAKKWACE CARE FOUNDATION
Ki na buƙatar koyan sana'ar hannu? Nemi BASAKKWACE CARE FOUNDATION,kina daga ɗakin ki kwance zaki koye sana'a a sauƙaƙe,akan farashi me rahusa.
KAMAR SU.
AIR FRESHENER
MANSHAFAWA
MANKITSO
RUWAN SABULU
SHAMPOO
MAMSHAFAWA CREAM
HAIR CREAM
KYANDIR
HODAN KWALLIYAR MATA
BLAM MAN ZAFI
HODAN ƘURAJEN ZUFA
IZAL
MAN BAHUR
DETOL
MAN ƘARIN GASHI
ROOM FRESHNER
ROBB
KILIN NA RUWA
E.•°T.•°C
Ina Amarya da uwar gida,ƴammata dake son koyan sana'ar hannu na da ingantatun kayan gyaran jikin amare.
Kina son koyan man da fatar ki za tayi laushi da santsi tare da haske mai kyau? ta na tanadar maku, yanda zaku koya a sauƙaƙe,sabulun wanka masu saka fata haske, ingantattu da basu da il
Don gyaran gidanku da tsabtar shi zaki koye turaren mopping.
Ku dai ku Tuntuɓeta akwai sauƙin kuɗi, registration nd certificate fee is 1000 only
Call:-08167151176
Whatsapp 08167151176
managarciya