Home Uncategorized Hukumar Zaɓe Ta Tura Ma’aikata Dubu 12 Don Gudanar Da Zaɓen Abuja

Hukumar Zaɓe Ta Tura Ma’aikata Dubu 12 Don Gudanar Da Zaɓen Abuja

9
0

Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta ce za ta tura ma’aikatanta dubu 12 don gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin Abuja a 12 ga watan Fabarairu.

Kwamishinan zaɓen Abuja Alhaji Yahaya Bello ya sanar da hakan a Laraba wurin taron masu ruwa da tsaki da ƙungiyoyin sa kai.

Hukumar ta tabbatar da yin adalci a tsakanin ‘yan takara a lokacin zaɓe.

Ya yi kira ga ƙungiyoyin mata su fito don wayar da kan ‘yan ueansu ga yin zaɓen wanda suka cancanta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here