Home Siyasa Hukumar zaɓe za ta fara karɓar sunayen ‘yan takarar Gwamna dana majalisar...

Hukumar zaɓe za ta fara karɓar sunayen ‘yan takarar Gwamna dana majalisar jihohi a yanar gizo

16
0

Hukumar zaɓe za ta fara karɓar sunayen ‘yan takarar Gwamna dana majalisar jihohi a yananar gizo

Bayan da hukumar zaɓe ta rufe karɓar ‘yan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu da sanatoci da ‘yan Majalisar waƙillai, ga hannun jam’iyyun siyasa 21 domin shiga zaɓen 2027.

INEC ta sanya 18 ga watan Yuli zuwa 8 ga Agusta kowace jam’iyya ta miƙa sunayen ‘yan takarar Gwamna da Majalisar dokokin jiha da suka samu nasara a zaɓen fitar da gwani da aka yi a kwanan baya, ta hanyar yanar gizo ne za a tura sunayen kamar yadda hukumar zaɓen ta buƙata.

Miƙa sunayen zai kawo ƙarshen rashin tabbas da jam’iyyun ke fama da shi tun bayan kammala zaɓuɓɓukan fitar da gwanin da suka yi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here