Hukumar sojojin Nijeriya ta bayar da sanarwa fara ɗaukar sabbin sojoji a shiga ta 82

https://recruitment.army.mil.ng

Hukumar sojojin Nijeriya ta bayar da sanarwa fara ɗaukar sabbin sojoji a shiga ta 82
Hukumar sojojin Nijeriya ta bayar da sanarwa fara ɗaukar sabbin sojoji a shiga ta 82
Hukumar sojojin Nijeriya ta bayar da sanarwar soma cike fom na neman shiga aikin sojan ƙasa a saman yanar gizo a ɗauka ta 82.
Za a soma cikewa daga ranar 10 ga watan Satumba a rufe 26 ga Nuwamba 2021.
Haka ana sanar da al'umma cikewar kyauta ne a wannan a adireshi:
Sanarwar ta ambato wanda ya samu nasara ne a tantacewar za a gayyata wurin gwajin lafiya a barikin soja ta dake jihar su, sannan kuma jami'an tabbatar da asalin ɗan jiha su yi nasu aiki don kaucewa wani dan wata jiha ya yi balulluɓar canye haƙƙin wasu.
A bayanin da Daraktan aiyukkan gwamnati na musamman a jihar Kebbi Yazid M. Shehu ya fitar ya ce za a fara cikewar ne a 10 ga Satumba a rufe 26 ga Nuwamba a 2021.
Mai neman cikewa kyauta ne a wannan adireshi: