How To Make Special Rice with Egg

How To Make Special Rice with Egg

BASAKKWACE'Z KITCHEN

03062022

      Rice with Egg


INGREDIENTS
Shinkafa
Kwai
Spices
Albasa
Mangyada
Karas
Green beans
Maggi &gishiri
Tattasai
Attarugu
Tumatur

METHOD
Da farko aunty na zaki tafasa shinkafar ki, in ta tafasu, se ki juye ki wanke ki tsane amtsami, se ki dauko karasa dinki da green beans ki daura a wuta ya dahu, se ki dauko kwan ki ki fasa ki kada shi da ruwa kadan bada yawa ba, ki daura tukunya akan wuta, ki zuba mangyada, ki zuba albasa da kika yanka shi manya ki zuba, ki sa ludayi kina juyawa se ya dan soyu se ki juye kadaddan kwanki, ku jujjuya, se ki dauko kayan miyan ki ki zuba da su maggi  da spices, se ki rufe bayan kin juya  ya soyu kayan miyar da kwan, se ki zuba shinkafa da su karas dinki, ki juya sosai ya hade ko ina da ina se ki rufe ya silalo se sauke. 


MRS BASAKKWACE