HOW MAKE A SPECIAL SIMPLE ROAST CHICKEN

HOW MAKE A SPECIAL SIMPLE ROAST CHICKEN

MRS BASAKKWACE'Z KITCHEN




SIMPLE ROAST CHICKEN

https://chat.whatsapp.com/GtVwrLnVdnz8qU4aKcoq0R


INGREDIENTS
Chicken
Irish
Spices
Pepper
Tattasai
Albasa

Method
Da farko Aunty ta Zaki wanke kazarki,bayan kin cire kayan cikin,sai ki ɗauko ferarran dankalin turawa ,ki zuba a roba,ki dauko tattasan ki da albasa ki zuba da spices Maggie ki cakuda sai ki zuba acikin cikin kazar,sai ki ɗauko zare da allura ki dunke cikin kazar,sai ki kawo zaren ki me kyau ki daure sama daga wajen fiffike,sai ki daure ƙafar,sai ki Kara kawo Maggie ki ki da yaji kadan sai shafe bayan kazar ,sai ki saka a oven don gasawa,da ya gasu kamshi zai cika gidan.

08167151176

MRS BASAKKWWCE