Sarkin Musulmi ya aiyana Assabar ɗaya ga watan Safar 

0

Shugaban koli na harkokin addinin Musulunci Alhaji Sa'ad Abubakar ya aiyana ranar Assabar ce daya ga watan Safar 1447 daidai da 26 ga watan...

Fadar shugaban ƙasa ta mayar da martani kan zargin Kwankwaso na watsar da Arewa

0

Fadar Shugaban Ƙasa ta musanta zargin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso cewa gwamnatin Bola Tinubu ta watsar da yankin Arewa, tana mai cewa arewacin Najeriya...

An hanunta mutane 11 da suka kubuta a hannun masu garkuwa ga mataimakin gwamnan Sakkwato 

0

Mutane 11 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a kauyen Jaibaba mazabar Turba a karamar hukumar Isa sun samu 'yanci. Jami'an tsaro dake...

ELEVEN VICTIMS RESCUED FROM BANDITS’ DEN IN SOKOTO

0

Eleven persons kidnapped by Bandits from Jaibaba village in Turba ward of Isa Local Government have been rescued. They were rescued by security operatives from...

APC ta zaɓi sabon shugaban jam’iyya na ƙasa

0

APC ta zaɓi sabon shugaban jam'iyya na ƙasa Jam’iyyar APC ta zaɓi sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda. Shugaban Gwamnonin APC kuma Gwamnan Jihar...

ANA BARIN HALAL..: Fita Ta Tara

0

'ANA BARIN HALAL..:  *STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE*  *BISMILLAHI RAHMANIR- RAHIM* *PAGE* 9 Tunda jammy ta sauƙa na ji komai ya fita mun a kai, sai kawai...

Kebbi awards N283 Million contract to modernise State Printing Press

0

The Kebbi State Government has commenced full-scale rehabilitation and modernisation of its Printing Press in Birnin Kebbi, following the approval of a N283 million...

Kotu ta yanke wa G-Fresh hukuncin dauri na wata biyar, EFCC kuma ta gurfanar da Hamisu Breaker

0

Kotu ta yanke wa G-Fresh hukuncin dauri na wata biyar, EFCC kuma ta gurfanar da Hamisu Breaker  Babbar Kotun Tarayya mai lamba ɗaya da ke...

Tsarin mulkin Tinubu ya jefa ƴan Najeriya cikin wahala — ADC

0

Mai magana da yawun jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Bolaji Abdullahi, ya ce manufofin da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ke aiwatarwa sun gaza rage...

Shugaban FRSC ya koka kan rashin ɗa’a da cin hanci a tsakanin jami’an hukumar

0

Shugaban Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC), Shehu Mohammed, ya bayyana damuwa kan ƙaruwar rashin ɗa’a da cin hanci da shan miyagun ƙwayoyi daga...