Kebbi to hold second mass wedding for 300 Couples

0

    Governor Nasir Idris of Kebbi State has approved the release of N54 million as dowry for 300 couples to be married in the state's...

Halin da ake ciki bayan sace masallata a Sakkwato

0

'Yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke kauyen Bushe, karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto. A yayin harin, 'yan bindigar sun...

Mun hallaka duk na jikin Bello Turji – CDS

0

Babban Hafsan Tsaron Ƙasa, CDS, Christopher Musa, ya bayyana cewa an hallaka dukka manyan kwamandoji a sansanin shugaban ƴan bindigan nan Bello Turji. Musa ya...

‘Yansanda sun kama Dalibi bisa zargin kashe abokin karatunsa a Nasarawa

0

Rundunar ƴansanda a Jihar Nasarawa ta kama wani dalibi na Kwalejin Fasaha ta Tarayya, Nasarawa, bisa zargin kashe wani abokin karatunsa. Mai magana da yawun...

2027: Umarnin da Aka ba Ministocin Tinubu daga Arewa kan ‘Yan Adawa Kafin Zabe

0

  Wasu ministocin Arewa a gwamnatin Bola Tinubu sun fara fitowa fili don nuna goyon bayansu ga gwamnatinsa.  Ministocin sun dauki wannan mataki ne duba da...

TINUBU’S ’s POLITICAL MISCALCULATION AND THE NORTHERN CONSERVATIVE REALITY

0

ByDahiru Yusuf YaboPolitical & Security Analyst7th February, 2025. Bola Ahmed Tinubu, a Lagos-bred politician, operates with a characteristic “Gara-gara” style—brash, assertive, and deeply rooted in...

Governor Yusuf Appoints Umar Farouk Ibrahim as Kano New SSG

0

  By Ibrahim Hamisu, Kano  Kano State Governor, Abba Kabir Yusuf, has appointed Umar Farouk Ibrahim as the new Secretary to the State Government (SSG). The appointment...

An gurfanar da tsohon minista gaban kotu kan zargin yin lalata 

0

Tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Kabiru Turaki (SAN), ya gurfana a gaban Kotun Majistare da ke shiyya ta biyu a Abuja, kan zarge-zarge da...

The way bandits attack Muslim at mosque in Sokoto 

0

The Sokoto Police Command has confirmed that bandits attacked worshippers at a mosque in the Baushe community, Sabon Birni Local Government Area of Sokoto...

Ramadan: Dasuki ya ware miliyan 100 don rabawa mutanen mazabarsa a Sakkwato

0

  Dan majalisa mai wakiltar mazabar Kebbe/Tambuwal a jihar Sakkwato, Abdussamad Dasuki ya yi abin alheri ga yan yankinsa.  Hon. Dasuki ya bayar da tallafin Naira...