Sarkin Kano ya halarci bikin cikar Gambia shekaru 60 da samun ƴancin kai
A jiya Litinin ne mai martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya isa birnin Banjul, babban birnin kasar Gambia, a wata ziyarar aiki ta...
Al-lstiqama Versity Announces Convocation Date, Amidst massive upgrade to enhance learning
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. Al-Istiqama University in Sumaila is proud to announce its upcoming convocation ceremony, scheduled to take place on the 21st and 22nd...
HUKUNCI: Kotu ta hana CBN da RMAFC rike kudaden kananan hukumomin Kano
Babbar kotun Kano ta bada umarni na dindindin ga gwamnatin tarayya kan rike wa kananan hukumomin Kano 44 kudaden su. Mai shari’a Musa Ibrahim Karaye...
KO KUN SAN HULBA NA DA AMFANI GUDA GOMA(10) GA LAFIYAR DAN ADAM
1). Ana maganin ulser da garin hulba, idan ake hada hulba cokali daya na hulba, cokali daya na zuma mara hadi asha, duk bayan...
Farashin kayan abinci na ci gaba da sauka a kasuwannin arewacin Najeriya
Bayan hauhawar farashin kayan abinci na tsawon lokaci da Najeriya ta yi fama da shi, a ƴan kwanakin nan farashin kayan abincin na cigaba...
Kotu ta aikewa Abdullahi Abbas da Faizu Alfindiki sammaci bisa zargin ɓatanci ga gwamnan Kano
Babbar Kotun Shari'ar Musulunci da ke kasuwa, ƙarƙashin Mai Shari'a Abdu Abdullahi Waiya, ta aike da sammaci ga shugaban jam'iyyar APC na Kano, Abdullahi...
Jirgin yaƙin sojin Najeriya ya sake kashe mutane shida bisa ‘kuskure’ a Katsina
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa jirgin yaƙin sojin Najeriya ya kashe mutum shida bisa 'kuskure' a lokacin da sojojin ke bin wani gungun...
An tsinci gawar ɗansanda a otel a jihar Ogun
An tsinci gawar wani ɗansanda mai muƙamin sifeto, mai suna Haruna Mohammed a dakin wani otel a jihar Ogun. Daily Trust ta tattaro cewa, ɗansandan...
Tambuwal ya faɗi dalilin da ya sa ‘yan siyasa ke barin PDP
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya yi magana kan yawan sauya sheƙar da ƴan siyasa suke yi a yankin Arewa maso...
Shari’a ce za ta raba mu da masu yi mana sharri da ƙage a kan man fetur din mu- NNPC
Babban kamfanin mai na Najeriya NNPCL ya yi watsi da iƙirarin da wani mutum ya yi cewa man da kamfanin ke sayarwa bai kai...











