MATSALAR TSARO A arewacin Najeriya an kama jami’in shige da fice da safarar manyan makamai ga yan ta’adda
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta cafke wani tsohon jami’in shige da fice da ke yunkurin sayar da manyan bindigogi ga ‘yan...
NLC ga gwamnatin taraiya: A gaggauta dakatar da ƙarin kuɗin wutar lantarki don ba za mu lamunta ba
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya, NLC, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dakatar da yunƙurin ƙara kuɗin lantarki da masu amfani da layin...
Hisba ta kama matasan da ba sa yin azumi da masu askin banza a Kano
Jami’an Hukumar Hisba a jihar Kano sun kama wasu matasa gandaye da ake zargi da kin yin azumi a ranar farko ta watan Ramadan. Mataimakin...
Ƴan bindiga sun sace shugabannin APC biyar a Zamfara
Ƴan bindiga sun sace manyan jiga-jigan jam’iyyar APC guda biyar a jihar Zamfara. TheCable ta rawaito daga shafin Zagazola Makama, cewa ƴan jam’iyyar APCn duk...
Jiragen yakin sojin saman Nijeriya sun kashe ƴan ta’adda da dama a Zamfara
Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa (NAF) ta kashe ƴan ta'adda da dama a hare-haren sama da ta kai a jihar Zamfara. Wani shafin yanar gizo...
Shaguna 100 sun ƙone a karo na uku gobara na tashi a kasuwar Kara
Gobara a karo na uku ta kone sama da shaguna 100 a kasuwar kara dake cikin birni jihar Sakkwato. Wutar Gobarar da tashi da safiyar ...
Ramadan: Gov. Aliyu urges well-to-do to set up feeding centres
Ramadan: Gov. Aliyu urges well-to-do to set up feeding centres As Muslims across the globe commence the year 1446 Ramadan fast, Gov Ahmed Aliyu has...
Atiku ya yi kira da a yi bincike mai zurfi akan zarge-zargen da Natasha ta yi akan Akpabio
Atiku ya yi kira da a yi bincike mai zurfi akan zarge-zargen da Natasha ta yi akan Akpabio Dan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyyar PDP...
DON NA ƘI AMINCEWA DA SHUGABAN MAJALISA YA YI LALATA DA NI NE DALILIN KIYAYYARSA DA NI—Sanata Natasha
Daga, Jamilu Sani Rarah Sokoto. Kiyayyarsa Dani Ta fara ne a watan December lokacin da Nake Murnar cika Shekara, Wanda Shima a lokacin yake murnar...
Muna taya al’umman musulmai zagayowar watan azumin ramadan — Sakon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya
Muna taya al'umman musulmai zagayowar watan azumin ramadan — Sakon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres “Ina mika sakon gaisuwa ta a daidai...












