Islamic Clerics Calls For Restructure Of Tsangaya Schools In Bauchi

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); The Bauchi State government has...

Shirin Kwana 90: An Canja Salma Ne Don Ba Ta Da Ra’ayin Cigaba Da Shirin 

0

Daraktan shirin shirin wasan kwaikwayo mai dogon zango, Kwana Casa’in, Salisu T. Balarabe, ya baiyana dalilinsa na sauya Maryuda Yusif, tauraruwar da ke haskawa...

UNDP, Japan Supports Nigeria’s Virtual court Facilities in Correctional Centres

0

United Nations Development Programme (UNDP) and the Government of Japan expressed commitment to support Nigeria in providing virtual court facilities in Correctional centres across...

Mahara Sun Sako Mutum 60 Da Suka Ɗauke  A Cocin Kaduna

0

Bayan wata ɗaya a hannun masu garkuwa da mutane, masu bauta a cocin emanuel baftis da ke Kakau Daji, Jihar Kaduna sun shaƙi iskar...

Za’a Yi Bukin Cin Naman Kare A Jihar Gombe

0

Za'a Yi Bukin Cin Naman Kare A Jihar Gombe Kwamitin shirye-shirye na bikin cin Naman kare na al’ummar Tangale dake garin Billiri a jihar Gombe...

Gwamnan Ekiti da na Jigawa sun kira Ɗanzago da shugaban APC a Kano

0

Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, da takwaransa na Jigawa, Abubakar Badaru, sun kira Ahmadu Haruna Zago da shugaban jam'iyar APC a Jihar Kano. Zago, wanda...

Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Shugaban Hukumar Zaɓe Ta Ƙasa Farfesa Mahmood Yakubu

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Shugaban Hukumar Zaɓe Ta Ƙasa Farfesa Mahmood Yakubu. Daga : Janaidu Amadu...

Yakamata Gwamnati Ta Tallafawa ƙungiyoyin Da Ke Horar Da Mata Da Matasa Sana’o’in Hannu

0

Daga Bàbangida Bisallah, Minna.  An nemi gwamnati da tà rikà taimakawa kungiyoyin da ke daukar dawainiyar horar da mata da matasa sana'o'in hannu, hakan zai...

Wasu Gwamnoni Arewa Sun Rinƙa Jin Haushina  Don Na Gina Makarantun Allo—-Inji Jonathan

0

Tsahon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya ce wasu gwamnoni a Arewa ba su ji dadin yadda ya gina makarantun Allo ba wato tsangayoyi...

Gwamnan Neja Ya Nemi A Ƙara Yawan Albashin Jami’an Tsaro

0

Daga Babangida Bisallah, Minna. Gwamnan Neja, Abubakar Sani Bello yayi kiran da a qara albashin jami'an tsaro, masu aiki da wadanda suka yi ritaya. Gwamnan yayi...