Sanata Wamakko Ya Samar Da Asibitoci 2 Na Zamani A Sakkwato

0

    Shugaban kwamitin tsaro na Majalisar Dattawa ta ƙasa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko Sarkin Yaƙin Sakkwato ya samarda ayukkan Asibitocin zamani guda biyu a karamar...

Buhari:Abin Da Ya Sanya Ban Sanyawa Dokar Zaben Kato Bayan Kato Hannu Ba

0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilansa na kin rattabawa dokar zabe da aka yi wa gyaran fuska hannu wadda ke tare da maganar...

Ɗan Majalisar Tarayya Ya Baiwa Sarkin Zuru Kyautar  Dalleliyar Mota

0

Dan Majalisar tarayyar Najeriya mai wakiltar kananan hukumomin Zuru, Fakai, Danko, Wasagu, da Sakaba dake jihar kebbi, Honarabul Kabir Ibrahim Tukura, yayi kyautar dalleliyar...

Sanata Ya Raba Motoci 50, Babura 500 A Gombe

0

Sanata Sa’idu Ahmed Alkali, dake wakiltar mazabar Gombe ta arewa a Majalisar Dattawa ya bayar da kyautar  Motoci da Babura da injunan ban ruwa...

Zamfara Network Seizure: Group Seeks Court Actions Against Telcoms

0

By Aminu Abdullahi  Gusau A Group under the aegis of  Zamfara Cycle in Zamfara state  has a filed suit before Zamfara State High Court  over...

Babban Buri…….

0

BABBAN BURI. MALLAKAR DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM. Dukkanin Godiya ta tabbata ga Allahu subhanahu wata'ala, tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halitta Manzon tsira MUHAMMADUR...

        BARTER YAM:Sarrafa Doya Na Musamman Domin Iyali

0

BASAKKWACE'Z KITCHEN        BARTER YAMABIN ZAKI BUƘATADoya 1/3Filawa gwangwani 1Ƙwai 2YeastMaiGishiri/ɗanɗanoYADDA ZA A HAƊADa farko aunty na za ki dafa doya da dan gishiri da...

    Yanda Ake Haɗa WAINAR HANTA

0

BASAKKWACE'Z KITCHEN    Yanda Ake Haɗa WAINAR HANTAABUBUWAN DA ZAKI BUƘATAHantaƘwaiattarugumaggialbasatumaturgishricurrymankuli.YADDA AKE HAƊAWADa farko sai ki sami hantarki ki yanka ta ƙanana ki wanke...

Fatattakar ‘Yan Bindiga A Yankin Sakkwato: Tambuwal Ya Yaba Kokarin Sojojin Nijeriya

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya yaba kokarin sojojin Nijeriya kan fatattakar 'yan bindiga...

Sojojin Nijeriya Sun Tarwatsa Dabar Bello Turji, Sun  Kashe ‘Yan Bindiga Da Dama 

0

  Rahotanni na baiyana cewa an illata jagoran 'yan ta'adda masu fashin daji, Bello Turji bayan da ya samu muggan raunuka yayin da jiragen yaƙin...