Gidauniyar El-Amin Ta Sha Alwashin Cigaba Da Tallafawa Marasa Lafiya Da Bada Tallafin Ilimi Ga ‘Yayan Marasa Ƙarfi
Gidauniyar El-Amin Ta Sha Alwashin Cigaba Da Tallafawa Marasa Lafiya Da Bada Tallafin Ilimi Ga 'Yayan Marasa Ƙarfi Daga Babangida Bisallah a Minna. Shugaban gidauniyar El-Amin,...
An Tsige Sabon Sarkin Kontogora Da Aka Naɗa Tun Kafin Ya Kai Ga Shiga Fada
An Tsige Sabon Sarkin Kontogora Da Aka Naɗa Tun Kafin Ya Kai Ga Shiga Fada A ranar Talata ne 12 ga watan Oktoba, wata babbar...
An Dakatar Da ‘Yan Majalisar Dokoki Biyu A Zamfara Bisa Zargin Taimakawa ‘Yan Ta’adda
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Biyu daga cikin yan majalisar dokokin jihar zamfara, Yusuf Muhammad Anka wanda ke wakiltar...
EFCC Ta Gurfanar Da Tsohon Shugaban Jami’ar Tarayya Dake Gusau Kan Almundahana
EFCC Ta Gurfanar Da Tsohon Shugaban Jami'ar Tarayya Dake Gusau Kan Almundahana Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta gurfanar...
Majalisar Dattawa Ta Aminta Da Dokar Kowace Jam’iyya Sai Ta Yi Zaben Fitar Da Gwani Na Kai tsaye
Majalisar dattijai a ranar Talata ta zartar da wani kudirin dokar soke hukuncin da ya sanya hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta...
Gamayyar kungiyoyin Malaman Kano sun yi watsi da sanarwar tsige Sheikh Ibrahim Khalil
Gamayyar kungiyoyin Malaman Kano sun yi watsi da sanarwar tsige Sheikh Ibrahim Khalil Daga Ibrahim Hamisu, Kano Jagororin gamayya ƙungiyoyin addinin Musulunci na jihar Kano ta...
Muddin Abubakar Malami zai tsaya takarar gwamnan jihar Kebbi, babu shakka za mu zabe shi – Al’ummar Jihar Kebbi
Babban sakataren kungiyar "Malami Youth Forum" dake Jihar Kebbi a Najeriya, Muhammad Nuraddeen Shehu, ya ce muddin ministan shari'ar najeriya (SAN) Abubakar Malami zai...
Gwamnatin Jihar Gombe Ta Amince Da Naɗin Daraktoci 102
Da yake sanar da jerin sabbin daraktocin da aka amince da su, Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Bappayo Yahaya, ya ce an bi ka’idojin da ka’idojin...
Mukarraban Gwamnatin Zamfara Sun Rantse Da Alkur’ani Ba Su Da Hannu A Matsalar Tsaron Jihar
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); A karon farko tun kafa jihar Zamfara, ba'a taba rantsar da makaraban gwamnati irin wanda...
An tunɓuke shugaban Majalisar Malamai na Jihar Kano
Wasu gungun Malamai a Kano sun ba da sanarwar sauke shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil daga mukaminsa, a cewarsu ya...











