Ba Zan Iya Sanya Rayuwata Cikin Haɗari Ba—-Shaikh Gumi Ya Yi Watsi Da ‘Yan Bindiga

0

Daga Abdul Dan Arewa Babban Malamin addinin Musulunci da ke zaune a Kaduna, Sheik Ahmad Gumi, ya ce ba zai sake yin mu'amala da ƴan...

Arewacin Nijeriya A Kullum Sai An Kashe Mutane—Sarkin Musulmi

0

Sarkin Musulmin Nijeriya, Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar na 3 ya koka da cewa babu wata rana da ba za a kashe al'umma a Arewacin...

Managarciya Na Neman Marubuta

0

Managarciya Na Neman Marubuta Amadadin hukumar gudanarwa ta kafar yada labarai mai suna MANAGARCIYA na bukatar gudunmuwar marubuta domin kara ciyar da al’umma a gaba. Managarciya...

Kisan Gilla A Arewacin Najeriya: Bayan 25 A Sokoto Sai Kuma Su Wa?

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Daga Comrade Yahaya M Abdullahi   Cikin alhini da damuwa ina miƙa ma 'yan uwana mutanen jihar...

Tambuwal Ya Yi Alkawalin Fara Baiwa ‘Yan Banga Alawus Na 20,000 Daga Watan Disamba

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya sanar da fara baiwa 'yan banga waton mambobin...

An Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kashe Kwamishina a Katsina

0

'Yan sanda Jihar Katsina ta kama wasu da take zargi da hannu a kisan Kwamishinan Kimiya da Fasaha na Jihar Katsina Dokta Rabe Nasir...

Ina Son Mijina Ya Sake Ni Don Yafi Son Kare Da ni—-Matar Aure Ta Gayawa Kotu

0

Wata matar aure mai neman saki, Rashidat Ogunniyi, ta shaidawa wata ƙaramar kotu  a Jihar Legas a yau Alhamis cewa mijinta ya fi son...

Matsalar Tsaro: Ya Zama Wajibi Malaman Addini A  Arewa Su Fito Su Baiwa Jonathan Haƙuri

0

Daga Indabawa Aliyu Imam Duk Malamin da ya hau Mumbari ya caccaki Jonathan a baya amma ya ƙi caccakar gwamnatin Buhari a yanzu Munafuki ne....

Da Wuya A Samu Wanda Zai Maye Gurbin Janar Wushishi—Gwamnan Neja

0

Daga Babangida Bisallah, Minna Rashin marigayi Janar Muhammadu Inuwa Wushishi mai ritaya babban rashi ne da cike gurbinsa zai yi wuya. Gwamnan Neja, Abubakar Sani...

Tsaro A Neja: Ƙaramar Hukumar Bosso Ta Sha Alwashin Samar Da Kundin Bayanai Kan Gidajen Haya Da Tantance  Baƙin Da Ke Shigowa

0

      Daga Babangida Bisallah, Minna     Karamar hukumar Bosso ta sha alwashin samar da kundjn bayanan gidan haya dan tantance bakin da ke shigowa ta yadda za...