Babban Buri:Fita Ta Biyu
بسم الله الرحمن الرحيم FITOWA TA BIYU. ~~~~A haka muka jima muna fira da Hajiya Inna sai daga bisani na miƙe na yi mata sallama kan...
Rigimar APC:Shugaban ‘Yan Sanda Ya Gayyaci Gefen Ganduje Da Shekarau
Shugaban 'Yan Sanda na Nijeriya Usman Alkali, ya gaiyace ɓangarorin da ke rikici a jam'iya mai mulki ta APC a Jihar Kano. A watannin da...
MIYAR UGWU:Don Dandano Da Karin Jini
BASAKKWACE'Z KITCHEN ABUBUWAN DA AKE BUƘATAKayan CikiNamaGandaStockfishCrayfishUgwu LeafMaiAgushiSeasoning SpicesYANDA ZAKI HAƊAKi sami ganyen ugwu ki gyara ki yanka ƙanana, ki wanke ki ajiye....
CONCOCTION RICE
BASAKKWACE'Z KITCHEN CONCOCTION RICE INGREDIENTS Rice Dried fish, stock fish, crayfish, ice fish Palm oil Attarugu, Albasa, tafarnuwa, citta Maggi, salt Iru/daddawa METHOD Farko ki saka busassun kifin ki a cikin ruwa...
SPANISH INDOMIE:Girki Mai Matukar Dandano
BASAKKWACE'Z KITCHEN INGREDIENTS Indomie Sydin (kifin gwangwani) Tattasai, attarugu, albasa. Ƙwai mai jan onga METHOD Da farko aunty na ki daka Kayan miyanki amma banda ƴaƴan tattasan, ki juye a wani...
Sanata Wamakko Ya Samar Da Asibitoci 2 Na Zamani A Sakkwato
Shugaban kwamitin tsaro na Majalisar Dattawa ta ƙasa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko Sarkin Yaƙin Sakkwato ya samarda ayukkan Asibitocin zamani guda biyu a karamar...
Buhari:Abin Da Ya Sanya Ban Sanyawa Dokar Zaben Kato Bayan Kato Hannu Ba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilansa na kin rattabawa dokar zabe da aka yi wa gyaran fuska hannu wadda ke tare da maganar...
Ɗan Majalisar Tarayya Ya Baiwa Sarkin Zuru Kyautar Dalleliyar Mota
Dan Majalisar tarayyar Najeriya mai wakiltar kananan hukumomin Zuru, Fakai, Danko, Wasagu, da Sakaba dake jihar kebbi, Honarabul Kabir Ibrahim Tukura, yayi kyautar dalleliyar...
Sanata Ya Raba Motoci 50, Babura 500 A Gombe
Sanata Sa’idu Ahmed Alkali, dake wakiltar mazabar Gombe ta arewa a Majalisar Dattawa ya bayar da kyautar Motoci da Babura da injunan ban ruwa...












