GOSHI: Fita Ta Huɗu
GOSHI _*MALLAKAR*__*Umma Yakubu Imam(Maman Dr)*_ P-4 Adda Hauwa, Baffa, Goshi suka shigo gidan kai tsaye, in da Goshi ta nufi ma'adanar ajiye kujerar zama ƴar tsugune tare...
Matsalar tsaro: Shugaban karamar hukuma ya tsallake rijiya da baya a Sakkwato
'Yan bindiga da ake kyautata zaton Lukurawa ne sun kai farmaki a garin Kalenjeni mahaifar shugaban karamar hukumar Tangaza Isa Kalenjeni a jihar Sakkwato. A...
DUHU DA HASKE: Fita Ta 24
DUHU DA HASKE Na*Jiddah S mapi* *Chapter 24* ~Kasar Libya asibitin kansa ɗaki me number goma anan...
GOSHI: Fita Ta Uku
GOSHI _*MALLAKAR*__*Umma Yakubu Imam(Maman Dr)*_ P-3 A daddafe Bilkisu ta iya miƙewa tsayi, ya yin da ta nufi gidansu cikin kuka da majina shaɓe-shaɓe a fuskarta wacce...
DUHU DA HASKE: Fita Ta 23
DUHU DA HASKE: Fita Ta 23 Na*Jiddah S mapi* *Chapter 23* ~Saida yayi wanka yayi bacci sosai...
2027: Nan da watanni 6 yankin Arewacin Najeriya zai bayyana matsayar sa kan zaben shugaban kasa – Hakeem Baba-Ahmed
2027: Nan da watanni 6 yankin Arewacin Najeriya zai bayyana matsayar sa kan zaben shugaban kasa - Hakeem Baba-Ahmed Hakeem Baba-Ahmed, tsohon mai bai...
GOSHI: Fita Ta Biyu
GOSHI *_MALLAKAR_**_Umma Yakubu Imam(Maman Dr)_* P-2 Baki a wangale malamar ta ce, "Iyeeee, wato ke rashin mutuncin naki har ya yi shurar da za ki...
GOSHI: Fita Ta Farko
GOSHI *_MALLAKAR_**_Umma Yakubu Imam(Maman Dr)_* P-1 BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM! "Baffa baka ba ni kuɗin makaranta ba kuma an ce duk wanda bai kawo sabon silifas ɗan-madina lamba arba'in ba...
DUHU DA HASKE: Fita Ta 22
DUHU DA HASK Na*Jiddah S mapi* *Chapter 22* ~Murmushi tayi tace "ba zan kara dawowa nan ba...
Idan Tinubu na da wayo ba zai tsaya takara a 2027 ba — Datti Baba-Ahmed
Yusuf Datti Baba-Ahmed, tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party, ya shawarci Shugaba Bola Tinubu da kada ya sake neman takara...







