A karon Farko Saudiyya Ta Yi Bikin Tunawa Da Kafuwar Kasar Ta
Saudiya ta ƙaddamar da bikin ranar tunawa da kafuwar ta, karon farko tun 1727 kamar yadda aka bayyana. A yau Talata ne dai Saudi Arebiya,...
‘Yan Majalisar Zamfara Sun Tsige Mataimakin Gwamnan jihar
Majalisar Dokoki ta Jihar Zamfara ta tsige Mataimakin Gwamna, Mahdi Aliyu Gusau. A zaman majalisar na yau Laraba, 'yan majalisa 20 cikin 21 ne su...
TOMATOS SALAD
BASAKKWACE'Z TOMATOS SALAD INGREDIENTSTomatosfiyaalbasakoren tattasaimangyaɗa magilansir METHODDa fari zaki ɗauko tumatur ɗinki fresh one me ƙarfi ki wanke ki yanka a cikin kwandon tsame...
Tsohuwar Ministar Jonathan Za Ta Biya Tarar Miliyan 4 Bayan Samunta Da Laifin Karɓar 450m Da Diezani Ta Sace
Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa, EFCC, reshen Jihar Gombe, a yau Talata ta samu hukunci a kan Sarah Ochekpe, tsohuwar Ministar Albarkatun Ruwa...
Annobar Korona Ta Kashe Ma’aikatan Lafiya Sama Da Dubu 100 Cikin Watanni 18
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Hukumar lafiya ta duniya tace akalla jami'an kula da lafiya 115,500 suka mutu sakamakon harbuwa da cutar korona a cikin watanni...
Kwankwaso Da Wasu Manyan Mutane Sun Ƙaddamar Da Sabuwar Ƙungiyar Siyasa
Tsohon gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yana jagorantar wani gagarumin taro na wasu manyan siyasar kasar karkashin wata...
‘Yan Majalisar Dokokin Sakkwato Sun Mika Buktarsu Ga APC Da Matsayarsu Kan Kakakin Majalisar Jiha
Kiki-kaka da ake ciki a maganar shugavbancin jam'iyar APC a jihar Sakkwato 'yan majalisar dokokin jiha su 13 daga cikin 15 sun mika takadar...
Yanda za ki haɗa ƘWAI DA ƘWAI DA STEW Na Alfarma
BASAKKWACE'Z KITCHEN Yanda za ki haɗa ƘWAI DA ƘWAI DA STEW Na Alfarma INGREDIENTSTumaturtattasaitaruguawaramanjamagigishiritankalawashikayan ƙamshi METHODDa fari zaki soya niƙaƙƙen kayan miyar ki,bayan kin...
APC North East Organizing Secretary —–Tabitha Sallah Indicate Her Interest
By Habu Rabeel, Gombe. Ahead of All Progressives Congress (APC) convention convener of Gombe women ambassadors, Tabitha I Sallah, have indicated interest to serve as...
APC Ta Dage Babban Taronta Ta Sanya Taron Zabar Shugabannin Yanki
Jam'iya mai mulkin Nijeriya APC ta daga babban taronta da ta shirya gudanarwa a ranar 26 ga Fabarairu 2022. Wannan yana kunshe ne a cikin...












