DUHU DA HASKE: Fita Ta 30
DUHU DA HASKE Na*Jiddah S mapi* *Chapter 30* ~A compound yayi parking lokacin Ameesha ta gama yin...
Yanbindiga sun sace mutum 117 da hallaka wasu tara a Jihar Kebbi
Wasu 'yanbindiga sun hallaka akalla mutum tara sannan kuma suka yi awon-gaba da wasu magidanta 117, a garin Danmuntari da ke yankin Danko-Wasagu a...
Eid-el -kabir: Gov. Ahmed Aliyu Approves Early Payment of June Salary
In an effort to assist civil servants in observing the forthcoming Eid-el-Kabir festival with ease, His Excellency, the Executive Governor of Sokoto State, Ahmed...
Matashiyar ƴar gwaggwarmaya Hamdiyya Shareef ta koma gidansu bayan zargin sace ta a Sakkwato
Rundunar ƴansandan Najeriya ta samu nasarar hada matashiyar ƴar gwagwarmayan nan, Hamdiyya Shareef da mahaifan ta a Sakkwato bayan batan da ta yi a...
An nemi haƙƙin garkuwa da kashe ƙaramin yaro ɗan shekara huɗu a Sakkwato
Gamanyar kungiyoyin farar hula a jihar Sakkwato sun yi tir da yin garkuwa da tare da kashe karamin yaro mai shekara hudu Ayman Abubakar...
Outrage Over Abduction, Killing of 4-Year-Old Ayman Abubakar in Sokoto
A coalition of civil society organizations has strongly condemned the abduction and murder of four-year-old Ayman Abubakar in Sokoto State, demanding justice and enhanced...
DUHU DA HASKE: Fita Ta 29
Na*Jiddah S mapi* *Chapter 29* ~Manal cikin wani irin murya tace "momy...?"da ihu tace "shiru, karki...
Sanata Lamiɗo ya tallafawa mata masu juna biyu 1400 a Sakkwato
A ranar Lahadi data gabata Sanata Ibrahim lamido ya tallafawa mata masu juna biyu 1400 da kuma samar da kulawar Lafiya kafin haihuwa a...
Sai kun yi nadamar komawa APC, Kwankwaso ga su Kawu Sumaila
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa ‘yan majalisar tarayya da aka zabe su...
“Ba na yin TikTok” — Natasha ta karyata bidiyon da aka nuna ta na rawar waƙar Rarara ta ‘Omo Ologo’
Natasha Akpoti-Uduaghan, sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya, ta nesanta kanta da wani faifen bidiyo da ya karade shafin TikTok wanda ke nuna ta...











