Muna Iyakar Ƙoƙarinmu  Duk Wata Muna Biyan  Albashi—-Tambuwal

0

Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya jinjinawa gwamnatinsa kan duk wata tana yin albashi ga ma'aikatanta kan kari. Gwamnan a wurin taron masu ruwa...

Amfanin Kankana Guda 9 Ga Lafiyar Jiki Da Ta Iyali

0

  1. Kankana na dauke da sinadarin “Lycopene” wanda yake kauda kwayoyin cutar daji.   2. Kankana na samar da kariya daga ilollin zafin rana da kuma...

Kotu ta  aika wani mutum gidan yari bisa zargin  garkuwa da ɗan maƙwabcinsa a Kaduna

0

A yau Litinin ne wata Babbar Kotun Majistare da ke Kaduna ta bada umarnin sake tsare wani dan kasuwa mai suna Abdullahi Nurudeen mai...

  DAY 10 @RAMADAN  KAREEM: HOW TO MAKE A SPATCHCOCK CHICKEN

0

BASAKKWACE'Z KITCHEN       DAY10 @RAMADAN  KAREEM  SPATCHCOCK CHICKEN INGREDIENTS1 whole chicken 1.4 kg/ 3 lbs, the best quality you can afford600 g medium sized russet...

Rashin haɗin kai shi zai kada PDP a 2023 — Tsohon Gwamnan Kaduna

0

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mukhtar Ramalan Yero ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a Jam’iyyar adawa ta PDP da su haɗa kansu...

Bayani Kan Adadin ƙwan  Da Mutum Zai Ci, Ba Zai Haifar Masa Da Ciyon Zuciya da Wasu Matsalolin Jiki

0

    Ƙwan kaji na daga cikin nau'in abinci mai inganci na yau da kullum, saboda araharsa da kuma sauƙin sarrafawa. Babban ƙwan kaza guda na...

A Karshe Dai Osinbajo Ya Aiyana  Zai Yi Takarar Shugaban Kasa A 2023

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Mataimakin shugaban kasar Nijeriya Farfesa Yemi Osinbajo a hukumance ya aiyyana kudirinsa na son ya...

‘Yan Siyasar Riga Ne Ke Neman Tasiri A Sakkwato—Sanata Wamakko

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko a hirar da ya yi da gidan jaridar Daily Trust ya...

Da Alamu Honarabul Abdullahi Hassan Zai Nemi Kujerar Dan Majalisar Tarayya A 2023

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Tsohon shugaban karamar hukumar Sakkwato ta Arewa Honarabul Abdullahi Hassan alamu na kara fitowa fili...

Amfanin Ganyen Kuka(BAOBAB) A Jikin Mutum Da Yakamata Kowa Ya Sani

0

Ganyen kuka wanda a Ingilishi suke kiransa da (baobab) na dauke da sinadarai da dama wadanda ke inganta lafiyar jiki. Ga sinadaran da ganyen  bishiyar...