Za a rasa aiyukan yi sama da miliyan 30 idan a ka hana yanka jaki a Nijeriya — DDA

0

  Kungiyar Dillalan Jakuna, DDA, ta ce shirin haramta yanka jakuna a kasar nan zai haifar da rasa ayyukan yi ga ‘yan Najeriya sama da...

An Sallami Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajo Daga Asibiti

0

  An sallami Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo daga asibiti bayan an yi masa aiki a ƙafarsa.   Babban liktia na musamman na mataimakin shugaban kasar, Nicholas...

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wasu Ma’aurata Biyu A Abuja

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Masu garkuwa da mutane sun dauke wasu ma’aurata, Mista Sunday Odoma Ojarum da Mai dakinsa,...

An Kwantar Da Dan Siyasa Asibiti Bayan Ya Sha Gurbatattun Ruwa Don Ya Burge Talakawa

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); An kwantar da dan siyasa a asibiti bayan ya sha gurbattacen ruwa don birge talakawa...

Hankalin Magidanci Ya Tashi Bayan Da Amaryarsa Ta Yi Mutuwar Kai Tsaye A Dakin Kishiyarta

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});  Iyalan Malam Musa, mazauna Zaria a jihar Kaduna, sun fada tsananin tashin hankali da alhini...

HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Tara 

0

HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Tara       Labari da rubutawa            *Hauwa'u Salisu (Haupha)*        Page 9     Cikin ikon Allah...

MAMAYA:Labarain Soyayyar Mutum Da Aljan, Fita Ta Bakwai 

0

   *Shafi na Bakwai*     'Baiwar Allah , bakinta ɗauke da sallama ta shigo cikin gidan, sai dai turus tayi tsakar gidan tana ƙare ma Innarsu kallo...

Kamfanin Janareta Mikano ya ƙaryata yana da  alaƙa da Atiku

0

  Hukumomin kamfanin Mikano International Limited, masu tallata injin bada wutar lantarki na Mikano, sun musanta rahotannin da a ke cewa kamfanin mallakar dan takarar...

PRP Inaugurates 2023 Gubernatorial Campaign  Council  In Kebbi 

0

  By Musa Na Annabi Sokoto.   The Peoples Redemption Party (PRP) Kebbi state has inaugurated a 75 member 2023 Gubernatorial Campaign council led by professor  Attahiru...

Wike zai fasa ƙwai kan rikicinsa da Atiku da rigingimun PDP

0

Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers Ribas ya ce nan ba da jimawa ba zai “fasa ƙwai” kan abubuwan da ke faruwa a tsakanin...