Osun: PDP Bursts APC Rigging Plots, Scheme to Bribe INEC, Police
The Peoples Democratic Party (PDP) alerts of an orchestrated plot by the All Progressives Congress (APC) to derail our democracy by compromising the integrity...
An tsaurara tsaro yayin da za a yi zaɓen gwamna a Osun
An jibge da kuma baza jami’an tsaro sosai a garin Osogbo, babban birnin Jihar Osun, yayin da jihar ke shirye-shiryen ƙarshe na zaɓen gwamna...
Jam’iyar PRP Ta Fice Daga Takarar Kujerar Gwamna Sa’o’i 48 Kafin Soma Zaɓe A Jihar Osun
Daga Jabir Ridwan. Ana kasa da Sa'o'i 48 asoma Zabe a jahar osun jam'iyar PRP Mai Alamar Makulli ta bayyana cewa ta janye daga takarar...
Ƙungiyar Anchor Ta Shirya Tàron Wayar Da Kan Matasa Muhimmancin Mallakar Katin Zaɓe A Neja
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna. Kungiyar hadin kai da wayar da kan jama'a Anchor Mind Initiative Movement da ke karamar hukumar Rafi ta shirya...
2023: Kwankwaso ba barazana ba ne ga APC — Lukman
2023: Kwankwaso ba barazana ba ne ga APC -- Lukman Jam'iyar APC mai mulki ta bayyana cewa ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyar NNPP, Rabi'u...
Zabar Mataimaki: Sanata Wamakko Na Cikin Mutanen Da Kwamitin APC Ya So Tinubu Ya Zaba
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Bayan dan takarar shugaban kasa a jam'iyar APC Bola Tinubu ya samu nasarar tsayawa takarar...
Kiristocin Nijeriya su dena tada hankalinsu kan zaɓen Musulmai su yiwa APC takara — Abdullahi Adamu
Shugaban jam'iyyar APC, mai mulki a Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu, ya shawarci mabiya addinin Kirista da su daina wata fargaba a kan tsayar da...
PDP Shows Confident on PDP’s Victory In Osun Governorship Election
The National Chairman of our great Party, the Peoples Democratic Party (PDP), Sen. Dr. Iyorchia Ayu has officially resumed duties following his return from...
Sayar da litar man fetur kan N165 ba abu ba ne tabbatacce ba—MOMAN
Kungiyar Manyan Dillalan Mai ta Ƙasa, MOMAN, ta ce kayyade farashin litar man fetur kan N165 ba tabbataccen abu ba ne. Olumide Adeosun, Shugaban MOMAN,...
Nijeriya Na Son Saudiya Ta Biya Mahajjatanta Kudin Gubataccen Abincin Da Ta Ba Su
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya za ta nemi gwamnatin Kasar Saudiya ta biya ta diyar kudin abincinta da aka baiwa mahajjata gurbataccen...












